iqna

IQNA

gaza now
Bangaren kasa da kasa, Marwan Barguthi daya daga cikin fitattun Palastinawa da ke tsare a gidan kason Isra'ila, ya aike da wasika zuwa ga majalisun dokokin na kasashen duniya, domin neman su mara baya ga fursunonin Palastinawa da ke neman hakkokinsu.
Lambar Labari: 3481441    Ranar Watsawa : 2017/04/26